Tuesday, November 18
Shadow

Dangote ya samu Naira Biliyan 600 a rana daya kacal, Kuma Matsayinsa ya karu a tsakanin masu kudin Duniya

Dangote ya kama hanyar zama dan Afrika na farko da zai mallaki Zunzurutun kudade har dala Biliyan $30.

Rahoton jaridar Bloomberg yace Kudaden Dangote sun kari da dala Miliyan $401 a rana daya wanda shine kwatankwacin Naira Biliyan N601.

Hakan yasa yawan kudaden da ya mallaka suka karuwa zuwa Dala Biliyan 29.6.

Hakan yasa matsayin Dangote ya karu a tsakanin masu kudin Duniya inda a yanzu yake a mataki na 76

Karanta Wannan  Gwamnatin Najeriya ta Ć™addamar da wani shirin tabbatar da amfani da gas wurin girki ya shiga yankunan arewacin Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *