
Jaridar Time ta saka Dangote cikin mutane 100 da suka fi bayar da kyauta a Duniya.
Rahoton yace Dangote yana bayar da kyautar Naira Biliyan 50 duk shekara.
Dangote dai shine wanda yafi kowane bakar fata Kudi a Duniya sannan shine na daya a Afrika.
A baya, Dangote ya rabawa ‘yansandan Najeriya kyautar Motocin aiki.