Dangote Yace kawo Yanzu ya biya kusan Rabin Bashin da ya karba domin gina matatar man Fetir a Lagos.
Aliko Dangote, ya bayyana a jiya cewa ya samu nasarar biyan kusan dala biliyan 2.4 daga cikin dala biliyan 5.5 da ya karba bashi domin gina matatarsa ta dala biliyan 19.
Dangote ya bayyana hakan ne A yayin jawabinsa a taron shekara-shekara na Afreximbank (AAN) da kuma dandalin ciniki da zuba jari na Afirka a Nassau,