Wednesday, January 15
Shadow

Dara Ta ci Gida: Bayan Gyaran da tawa Sanata Shehu Sani,Matar Tsohon Gwamnan Kaduna, Hadiza El-Rufai ta kuma yiwa danta, Dan majalisar tarayya,Hon. Bello El-Rufai gyaran Turanci shima

{“remix_data”:[],”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{“square_fit”:1},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:true,”containsFTESticker”:false}

A dazu ne muka kawo muku labarin yanda dambarwa ta kaya tsakanin tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani da matar tsohon Gwamnan Kaduna,Hajiya Hadiza El-Rufai bayan da ta masa gyaran turanci.

Sanata Shehu Sani dai bai ji dadin gyaran turancin da Hajiya Hadiza Eta masa ba inda yace dan Allah ta kyaleshi.

Saidai da yake abin nata ba zabe bane tsakani da Allah take yi, a yanzu kuma Hajiya Hadiza El-Rufai gyaran nata ya kawo kan danta, wanda dan majalisar tarayya ne watau Hon. Bello El-Rufai.

Shima dai ta masa gyaran turancin.

Hajiya Hadiza El-Rufai dai ta jima tana koyawa mutane turanci da ka’idojin sa a shafukan sada zumunta.

Karanta Wannan  Kaduna: Kotu Ta Dawo Da Wani Babban Basarake da El-Rufa'i Ya Tsige

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *