Wednesday, January 15
Shadow

Kalli Bidiyon yanda wani ya manne a jikin Hadiza Gabon yayin da suke daukar hoto har saida ta ce masa ya matsa

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{“square_fit”:1},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:true,”containsFTESticker”:false}

Bidiyon yanda wani ya dauki hoto da Hadiza Gabon inda ya manne mata kamar zai shiga cikin ta ya dauki hankula.

An dai ga matashin yana cewa Hadizar tace a bibiyeshi a kafar sada zumunta.

Saidai Hadizar ta mai korafin cewa yayi kusa da ita da yawa inda anan ne ya matsa.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  Ban cika yadda da mutane ba>>Hadiza Gabon

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *