
A jiya, an sayi dalar Amurka akan farashin N1,515, hakan yana nuna darajar Naira ta fadi a kasuwar bayan fake idan aka kwatanta yanda aka sayi dalar ranar Litinin a farashin N1,510
Hakanan a kasuwar Gwamnati ma, Nairar faduwa ta yi inda aka sayi dala akan farashin N1,502.