Friday, November 27
Shadow

Darajar Naira ta fadi a kasuwar Chanjin kudi

A jiya, an sayi dalar Amurka akan farashin N1,515, hakan yana nuna darajar Naira ta fadi a kasuwar bayan fake idan aka kwatanta yanda aka sayi dalar ranar Litinin a farashin N1,510

Hakanan a kasuwar Gwamnati ma, Nairar faduwa ta yi inda aka sayi dala akan farashin N1,502.

Karanta Wannan  Ba zamu saurareki ba, Majalisar Dattijai ta yi watsi da korafin Sanata Natasha Akpoti akan Sanata Godswill Akpabio na zargin ya nemeta da lalata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *