Wednesday, January 15
Shadow

DARASI: Shekararsa 116 Amma Babu Gigin Tsufa A Tattare Da Shi Saboda Kullum Yana Cikin Lazimi Da Ibada

Idan ka kiyaye Allah a lokacin ƙuruciya sai Ya kiyayeka a lokacin tsufa!

Na samu ganawa da Baba Malam mai shekaru dari da sha shida (116) mazaunin unguwar Tudun Murtala dake karamar hukumar Nassarawa a jihar Kano.

Ba gigi ko firgicin tsufa a tare da shi, kullum yana cikin lazumi da Ibadar Allah.

Allah ya ƙarawa Malam lafiya ya ja ƙwana da albarka.

Daga Mustapha Dan Magyazo

Karanta Wannan  Kasar Pakistan ta kai wani mutum gidan mahaukata bayan da yayi yunkurin bude Club din 'yan Luwadi a kasar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *