Thursday, January 8
Shadow

Diyar Marigayi tsohon shugaban kasa, Gumsu Sani Abacha ta saka hoto ba dankwali, wani yace mata ta saka dankwali, saidai tace mai yayi harkar gabansa

Diyar marigayi tsohon shugaban kasar Najeriya, Sani Abacha, Gumsu Sani Abacha, ta saka hoto a shafinta na sada zumunta babu dankwali.

Wani ya jawo hankalinta da cewa, ta saka dankwali, saidai tace masa ya yi harkar gabansa.

Karanta Wannan  "Nagaji da miki addua Allah yayi yadda zaiyi dake" inji wata bayan data ga wannan bidiyon na Murja Kunya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *