Sunday, July 21
Shadow

Diyar Marigayi tsohon shugaban kasa, Gumsu Sani Abacha ta saka hoto ba dankwali, wani yace mata ta saka dankwali, saidai tace mai yayi harkar gabansa

Diyar marigayi tsohon shugaban kasar Najeriya, Sani Abacha, Gumsu Sani Abacha, ta saka hoto a shafinta na sada zumunta babu dankwali.

Wani ya jawo hankalinta da cewa, ta saka dankwali, saidai tace masa ya yi harkar gabansa.

Karanta Wannan  Hotuna: Wannan tace shekararta 17, saidai da yawa sun ce karya take saboda tana da manyan nonuwa da girman jiki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *