Wednesday, January 22
Shadow

Bidiyo: Ya Allah ka Bani Yarinya me Hali da Dabi’u irin na Murja Kunya>>G Fresh Al’amin

Tauraron dan Tiktok kuma mawaki, G-Fresh Al’amin yayi rokon Allah ya bashi diya kamar Murja Kunya.

An ganshi a wani Bidiyo ya daga hannuwa sama yana rokon Allah ya bashi diya irin Murja.

G-Fresh ya kuma yi fatan cewa duk abinda yake yi, yana son dansa shima yayi.

Kalli Bidiyon anan:

G-Fresh dai na daya daga cikin mutanen da suka fi daukar hankula a shafin na Tiktok shi da murja Kunya.

Da yawa dai na Allah wadai da abinda Murja Kunya ke yi a shafin na Tiktok inda kwanannan sai da aka kamata har aka kaita Asibitin Mahaukata a Kano.

Karanta Wannan  'Yan Najeriya na sukar mawaki Davido Saboda zargin Kawo Cryptocurrency da yasa suka tafka Asara

Saidai daga baya ta bar Kano inda tace ita da garin har Abada.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *