
A jiya ne dai Bidiyon Tauraron fina-finan Hausa, Shalele ya dauki hankula bayan da aka ganshi manne jikin wata yarinya.
Ba ‘yan kallo kadai ba, hadda wasu daga cikin abokan kasuwancinsa sun yi Allah wadai da wannan Bidiyon.
Saidai a yau ma an sake tashi da wani Bidiyonsa tare da da Budurwar da suka yi Bidiyon farko.