Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Wasu yarbawa a Ibadan sun fito sunawa shugaba Tinubu yakin neman zabe

An ga taron wasu yarbawa a Ibadan da suka fito sunawa Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yakin neman zabe.

Sun ce whi zasu zaba a zaben 2027.

Lamarin nasu ya dauki hankali inda akai ta zazzafar Muhawara.

https://twitter.com/i/status/2009870072232485189
Karanta Wannan  Amaechi ya bayyana hanya daya da ADC zata bi ta iya kayar da Tinubu a zaben 2027

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *