Friday, December 5
Shadow

Duk da kukan da Babiana ta yi da neman taimakon shugaban kasa, Tinubu, Mutane basu tausaya mata ba, sun ce zasu ci gaba da yada Bidiyon ta na badala

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

A jiyane dai aka tashi da wani abin daukar hankali inda tauraruwar Tiktok, Babiana wadda aka fi sani da queen of Update ta saki Bidiyo tana neman taimakon shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da wasu shahararru a kudu tace su taimaketa saboda ‘yan Arewa na son su kashe ta dan Bidiyonta ya fita tsirara.

Saidai duk da wannan kira na Babiana Da yawa sun sha Alwashin ci gaba da yada hotunanta na tsiraici.

Wasu sun bayyana a comment inda wasu Bidiyon musamman suka yi suke bayyana cewa, zasu ci gaba da yada Bidiyon Babiana.

https://www.tiktok.com/@__umar__hassan/video/7523327519798349061?_t=ZM-8xnk4e6aHNY&_r=1

Daya daga cikin kukan da Babiana ta yi shine cewa, ana ci gaba da yada Bidiyon ta duk da yake cewa shekara daya kenan da fitarsa.

Karanta Wannan  Ku kara Hakuri da shugaba Tinubu an kusa fara cin ribar wahalar da ake sha>>Inji Kakakin majalisar Dattijai, Godswill Akpabio

Bacewar Bidiyon Babiana abu ne me matukar wahala musamman a wannan zamani na kafafen sada zumunta.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *