
‘Yar arewa tilo kuma musulma da ke cikin shirin BBNaija, Watau Sultana a karshe an koreta daga gidan BBNaija din a Yau.
Hakan na zuwane bayan da ta nuna tsiraici kuma ta yi rashin kunya kala-kala a gidan BBNaija din.
Wasu sun bayyana jin dadinsu yayin da wasu kuma suka nuna rashin jin dadin korar Sultana