Friday, September 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Rhunghumar da G-Fresh yawa wata kanwarsa a gaban matarsa ta jawo cece-kuce

Bidiyon yanda Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya rungumi wata kawarsa a gaban matarsa ya dauki hankula.

Abinda ya kara daukar hankalin mutane shine yanda aka ga alamar kamar matar bata damu ba.

Hakan ya jawo zazzafar muhawara.

Karanta Wannan  Yayin da su Maryam Labarina ke cewa ba zasu yiwa miji Wanke-Wanke da girki ba, Sai ga matar shugaban kasa, Oluremi Tinubu a dakin girki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *