Wednesday, November 19
Shadow

Duk da rashin Kunya da nuna Tsyraychi da ta yi, A karshe dai an Kori Sultana daga BBNaija

‘Yar arewa tilo kuma musulma da ke cikin shirin BBNaija, Watau Sultana a karshe an koreta daga gidan BBNaija din a Yau.

Hakan na zuwane bayan da ta nuna tsiraici kuma ta yi rashin kunya kala-kala a gidan BBNaija din.

Wasu sun bayyana jin dadinsu yayin da wasu kuma suka nuna rashin jin dadin korar Sultana

Karanta Wannan  YANZU-YANZU: Ruwan Sama Ya Sauka Yanzu Haka A Jihar Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *