Saturday, December 13
Shadow

Duk da tsadar rayuwar da ake ciki, Tattalin arzikin Najeriya ya samu Tagomashi>>Inji Bankin Duniya

Bankin Duniya yace tattalin arzikin Najeriya ya samu habaka sosai wadda rabon da aka irin ta tun shekaru 10 da suka gabata

Wakilin Bankin a Najeriya, Alex Sienaert ne ya bayyana hakan inda yace an samu wannan ci gaba ne a karshen shekarar 2024.

Yace kuma a shekarar 2025, tattalin arzikin na kara habaka.

Saidai yayi gargadin cewa tsadar Rayuwa har yanzu na zama babbar barazana ga Najeriya.

Karanta Wannan  Allah Ya Yiwa Alhaji Ali Obobo Da Ya Taba Zuwa Ƙasar Saudiyya Kan Keke Rásųwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *