Tuesday, May 19
Shadow

Duk da tsadar rayuwar da ake ciki, Tattalin arzikin Najeriya ya samu Tagomashi>>Inji Bankin Duniya

Bankin Duniya yace tattalin arzikin Najeriya ya samu habaka sosai wadda rabon da aka irin ta tun shekaru 10 da suka gabata

Wakilin Bankin a Najeriya, Alex Sienaert ne ya bayyana hakan inda yace an samu wannan ci gaba ne a karshen shekarar 2024.

Yace kuma a shekarar 2025, tattalin arzikin na kara habaka.

Saidai yayi gargadin cewa tsadar Rayuwa har yanzu na zama babbar barazana ga Najeriya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon da Duminsa: Tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya fito zaiwa magoya bayansa jawabi bayan da suka je kofar gidansa suna kiran ya fito takarar shugaban kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *