
Baturen kasar Amurka, Scott ya tambayi cewa, shin Najeriya bata da dadin zama ne saboda shi dai bai ga wasu ‘yan kasasshen waje dake murnar samun takardar zama a kasashen yamma ba kamar ‘yan Najeriya
Yace zaka ga ‘yan Najeriya su dai burinsu su bar kasarsu zuwa kasashen waje.
Shine ya tambayi cewa, shin wai Najeriya ba ta da dadin zama ne?