Wednesday, October 14
Shadow

Kalli Bidiyon: Ya halatta ka auri kanwar matar Babanka da diyar matar babanka>>Inji Malam Aminu Ibrahim Daurawa

Malam Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana cewa, ya hakatta mutum ya auri kanwar matar babansa da kuma diyar matar babansa.

Malam Ya bayyana hakane a matsayin amsa ga wata Tambaya da wani ya masa.

Saidai lamarin ya dauki hankula sosai.

Inda ake ta Muhawara.

https://www.tiktok.com/@bin.sabiou/video/7586043318493007126?_t=ZS-92QZR793j1t&_r=1
Karanta Wannan  Ya Dakko Budurwa, Saida suka je ya kashe mata kudi ta ci abinda take so, suka shiga daki tace masa tana da aure

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *