Wednesday, January 21
Shadow

Duk inda kuka ga banza ta fadi, zaku ci abinci kyauta, kada ku yi wasa da wannan damar ku ci>>Kakakin Majalisar Dattijai, Godswill Kapadia ya baiwa ‘yan Najeriya shawara

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Kakakin majalisar Wakilai, Godswill Akpabio ya baiwa ‘yan Najeriya shawarar cewa duk inda suka ga banza ta fadi ta cin abinci kyauta, kada su yi wasa da wannan damar.

Bidiyon bayanin nasa ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda ake ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.

A baya dai Akpabio ya baiwa ‘yan Najeriya shawarar su rage yawan motocin da suke hawa saboda tsadar man fetur.

Karanta Wannan  Kwanaki kadan bayan data goyi bayan Trump ya kawowa Najeriya Khàrì, Wata kotu a kasar Amurka zata sayar da gidan Fitsararriyar mawakiya, Nicki Minaj dan biyan wani dogarin ta diyya bayan da ya kaita kara yana neman hakkinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *