Thursday, January 16
Shadow

‘Duk wanda ke son bidiyon hafsat lawancy tsirara zan tura mai’

Tauraruwar Tiktok, Murja Ibrahim Kunya wadda aka fi sani da Yagamen ta bayyana cewa duk wanda ke da bukatar ganin bidiyon hafsat lawancy tsirara zata tura mai.

Murja ta bayyana hakane a shafinta na Tiktok inda tace ba zata baiwa shaidan kunya ba.

Ta kara da cewa a mata magana kamin ta kulle Turawa:

Kalli Bidiyon a kasa:

https://www.tiktok.com/@yagamenkunya/video/7417292068130770182?_t=8pw6Hx9Km61&_r=1

Hafsat Lawancy ko Hafsat Baby dai an ganta tsirara a wani Bidiyo da ya karade shafukan sada zumunta.

Yagamen tace abin bakin ciki,Naira Dubu 50 ake baiwa ‘yan matan suna yin wannan aika-aika.

Karanta Wannan  "Nagaji da miki addua Allah yayi yadda zaiyi dake" inji wata bayan data ga wannan bidiyon na Murja Kunya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *