Wednesday, March 25
Shadow

Duk Wani Jami’in Zabe Da Ya Aikata Cin Hanci Da Rashawa Da Rashin Da’a Zai Fuskanci Hukunci — INE

INEC ta gargadi jami’anta Gabanin zaben gwamnonin da za a yi a ranakun 21 ga watan Satumba da 16 ga watan Nuwamba, 2024 a jihohin Edo da Ondo.

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta yi gargadin cewa duk wani ma’aikacin hukumar da ya aikata cin hanci da rashawa da rashin da’a zai fuskanci hukunci mai tsanani a karkashin doka.

Daga: Abbas Yakubu Yaura

Karanta Wannan  Akwai yiyuwar Shugaba Tinubu zai yiwa majalisar Zartarwarsa garambawul inda za'a yiwa wasu ministoci canji, za'a kara kirkiro da wasu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *