Friday, December 5
Shadow

Duniya Juyi-Juyi: Kalli Bidiyon yanda aka wulakanta tsohon Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom a wajan taron PDP

Bidiyo ya bayyana da ya nuna irin wulakancin da akawa tsohon gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom a wajan taron PDP.

An ga yanda aka sa jami’an tsaro suka fitar dashi daga wajan taron na PDP ana masa ihu.

Rahoton dai yace an masa hakanne saboda nuna goyon baya ga bangaren Wike.

https://twitter.com/emmaikumeh/status/1990801577331040540?t=o5PfkflrpzvevX44fCK1Vw&s=19
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo:Yanda wani Dan kasada ya tsallaka Titi yayin da tawagar motocin shugaba Tinubu ke wucewa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *