Sunday, September 6
Shadow

Allah Sarki Kalli Hotuna: Wasu daga cikin daliban Jihar Kebbi

Wadannan wasu daga cikin Dalibai mata ne na makarantar jihar Kebbi da ‘yan Bìndìgà suka yi Gharkuwa dasu.

Rahotanni dai sun ce wasu daga cikin daliban sun kubuto daga hannun ‘yan Bindigar

Karanta Wannan  Shugaba Tinubu zai kafa rundunar tsaro ta musamman a garin Zuru na jihar Kebbi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *