Friday, December 5
Shadow

Faduwar Farashin Abinci: Baku ga komai ba, nan gaba farashin zai kara faduwa sosai kuma gidan kowa sai ya wadata>>Iniji Gwamnatin Tinubu

Gwamnatin Tarayya tace ‘yan Najeriya basu ga komai ba game da faduwar farashin Abinci da aa gani.

Hakan na zuwa ne bayan da hukumar kididdiga ta NBS ta tabbatar da cewa, farashin kayan masarufi yayi ksa a Najeriya inda a yanzu makin bai wuce 20 ba.

A yayin hira da manema labarai, me baiwa shugaban kasa shawara akan tattalin arziki, Tope Fasua yace abincin zai sake karyewa sai ya koma kasa da maki 10.

Hakan na zuwane yayin da manoma a Arewa ke kokawa da cewa, sune ake hari wannan karya farashin abincin da ake.

Karanta Wannan  Mutane sama da dari biyu sun karbi Musulunci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *