Wednesday, November 11
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji ta yau, Litinin

Farashin Dala a kasuwar Chanji ta gwamnati a yau, Litinin, 20 ga watan Yuli na shekarar 2026 ya kamane akan Naira ₦1,379.64 kowace dala.

A kasuwar bayan fage kuwa, Farashin dalar ya kamane akan Naira ₦1,416 akan kowace dala.

Karanta Wannan  An shirya gagarumar zanga-zanga ranar 4 ga watan Fabrairu saboda karin kudin kiran waya da kaso 50

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *