Monday, July 20
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Messi yayi ta kuka jiya bayan rashin nasara a wasan karshe na World Cup

Bayan rashin nasarar da Lionel Messi yayi a wasan karshe na World Cup, an ganshi yana ta kuka a gaban ‘yan kasarsa ta Argentina yayin da suke ta jinjina masa.

Messi ya zubar da hawaye sosai inda masana ke hasashen kadan ya rage ya hadiyi zuciya ya shekye.

Karanta Wannan  Bèllò Tùrjì ya ƙaƙaba harajin Naira Miliyan 50 kan manoma a Zamfara da Neja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *