Friday, October 2
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji a yau

Farashin dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau, Talata, 18 ga watan Augusta na shekarar 2026 ya kamane akan Naira ₦1,352.22 akan kowace dala.

Saidai Farashin ya dan daidaita zuwa Naira 1,350.

A kasuwar Bayan Fage kuwa ta garuruwan Kano, Abuja, Lagos, da Fatakwal, Farashin dalar ya kamane akan Naira 1,407 zuwa Naira 1,420

Karanta Wannan  Kotu ta hana INEC shirya zabe dan yiwa Sanata Natasha Akpoti kiranye

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *