Saturday, September 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Dan Najeriya da ya dade suna soyayya ta waya da tsohuwa ‘yar Amurka a karshe ta zo sun hadu

Wannan wani dan Najeriya ne da ya dade suna soyayya da Budurwarsa tsohuwa ‘yar kasar Amurka ta waya.

Inda a karshe ta zo Najeriya suka hadu.

An ganshi a filin jirgi rike da fulawa yayin da ta zo suka hadu suka ringume juna.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Yanda Tinubu ke cewa ba zasu bari a kara farashin man fetur ba a baya kamin ya hau mulki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *