Thursday, March 26
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji a yau, Alhamis

Farashin dala a kasuwar Gwamnati a yau Alhamis, 26 ga watan Maris 2026 ta fara akan Naira ₦1,385.46 kan kowace dala

Saidai da rana ta dan bude farashin ya dan yi kasa zuwa Naira a ₦1,384.39 akan kowace dala.

A farashin bayan fage kuwa, Dalar ta kai Naira ₦1,415 idan mutum zai siya, saidau idan kuma mutum zai siyar ne ana saye akan Naira ₦1,405 a kasuwannin Legas da Abuja.

Karanta Wannan  Da Duminsa: EFCC ta saki Malam Nasiru Ahmad El-Rufai saidai wata Hukumar ta sake kamashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *