Monday, August 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Ni fa tsohon dan fashi da makami ne, Amma Jesus ya zo da mala’iku 7 tare dashi, yace ya yafe min Zunubaina sannan ya shiryeni>>Inji Rev. Ezekiel Dachomo

Shahararren fasto dake yawan sukar Musulunci da musulmai, Rev. Ezekiel Dachomo ya bayyana cewa, a baya shi tsohon dan fashi da makami ne.

Yace a shekarar 1980 sun taba zuwa suka yi fashi a wani banki a jos.

Yace amma Jesus ya sameshi da mala’iku 7 yace ya yafe masa zunubansa sannan kuma ya shiryeshi.

Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi a kwanakin baya wadda ta dauki hankula sosai.

Karanta Wannan  Kalli Hotunan Bangaren da aka kammala na titin Jirgin kasan da zai tafi daga Kano zuwa Katsina zuwa Maradi dake Jamhuriyar Nijar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *