Monday, August 10
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji a yau, Alhamis

Farashin dala a kasuwar Gwamnati a yau Alhamis, 26 ga watan Maris 2026 ta fara akan Naira ₦1,385.46 kan kowace dala

Saidai da rana ta dan bude farashin ya dan yi kasa zuwa Naira a ₦1,384.39 akan kowace dala.

A farashin bayan fage kuwa, Dalar ta kai Naira ₦1,415 idan mutum zai siya, saidau idan kuma mutum zai siyar ne ana saye akan Naira ₦1,405 a kasuwannin Legas da Abuja.

Karanta Wannan  Wannan Mahaifiyar ta dauki Hankula bayan data Bugi Kirjin cewa tana Alfahari da diyarta ta kammala jami'a a matsayin Budurwa ba tare da ta rasa budurcinta ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *