Thursday, September 24
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji a yau, Juma’a

Kasuwar Chanji ta yau juma’a 3 ga watan Aprilu na shekarar 2026 bangaren gwamnati tace farashin dala a yau ya farane akan Naira 1,378.26

Hakan na nufin darajar Naira ta karu a yau idan aka kwatanta da jiya inda aka kulle kasuwar farashin na kan Naira 1,382.45 akan kowace dala.

A kasuwar bayan fage ta garuruwan Legas, Abuja da Kano kuwa, ana sayar da dalar ne akan Naira 1,400 zuwa Naira 1,410.

Karanta Wannan  DA ƊUMI-ƊUMI: Alhaji Atiku Abubakar Ya Dauki Nauyin Karatun 'Yan Matan Arewa Da Suka Yi Bajinta A Gasar Turanci Ta Duniya Da Aka Gudanar A Birnin Landan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *