Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wani Fasto yasa mabiyansa suka dauki Bulala suna dukan kasa, wai a hakan suna yakar makiyansu ne

Wannan Bidiyon ya karade kafafen sada zumunta inda aka ga wani fasto yasa mabiyansa sun dauki Bulala suna dukan kasa.

A hakan wai suna yaki da makiyansu ne a cewar Faston.

Da yawa ciki hadda Kiristoci sun bayyana cewa wannan abu shiriritace kawai.

Karanta Wannan  Dan Ministan Harkokin kasashen waje, Yusuf Tuggar yayi magana kan Rahoton dake cewa Mataimakin gwamnan jihar Bauchi ya zabgawa babansa mari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *