Friday, September 11
Shadow

Farashin Dala a kasuwar Chanji a yau, Laraba

Farashin dala a kasuwar Chanji a yau, Laraba ya farane a farashin Naira 1,383.34 akan kowace dala a kasuwar gwamnati.

Saidai farashin ya dan sauka kasa zuwa Naira 1,382.04 akan kowace dala bayan da gari ya kara wayewa.

A kasuwar bayan fage kuwa, farashin dalar yana akan naira 1,410 zuwa Naira 1,425 ne akan kowace dala a kasuwannin Kano, Abuja, da Legas.

Karanta Wannan  Matatar Man Dangote ta Tafka Asarar Naira Biliyan 32

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *