Sunday, September 6
Shadow

Farashin Dala a kasuwar Chanji a yau, Litinin

Farashin Dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau, Litinin ta fara ne akan Naira N1,358.84 akan kowace dala.

Farashin ya dan tashi zuwa Naira N1,358 kamin daga baya ya koma farashin sama.

A kasuwar bayan fage kuwa dake Lagos, Kano da Abuja, Farashin dalar na tsakanin Naira N1,460 zuwa Naira N1,460 ne.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Bidiyon Tsiraici da aka gani na Amanine, kuma bata sani ba aka dauke dan sai da aka bàtà kwàyà>>Inji Naomi Capacity

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *