Saturday, August 8
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji a yau, Litinin

Farashin dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau Litinin, 22 ga watan Yuni ta kamane akan Naira ₦1,363.41 akan kowace dala.

A kasuwar Chanji ta bayan fage kuwa dake garuruwan Kano, Abuja, Lagos da Fatakwal, kasuwar dalar ta kamane akan tsakanin Naira ₦1,390 zuwa Naira ₦1,400 akan kowace dala.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Gwamna Abba Kabir Yusuf ya fito ya gaisa da masoyansa da suka je tayashi murnar sabuwar shekara a daren jiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *