Sunday, August 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Wasu masu aikin gini sun tsinci Daloli a gidan da suke aiki

Wannan wasu masu aikin gini ne suka tsinci Daloli a daya daga cikin gidajen da suke aiki.

An gansu suna daukar kansu Bidiyo sun dora a kafafen sada zumunta.

Saidai da yawa sun bayyana cewa sun tonawa kansu Asiri, bai kamata su yi hakan ba da sun ci kudinsu babu wanda ya sani.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Cikin sheshshekar kuka wannan matar tana rokon Dan Allah wani ya fito ya aureta, tace Wallahi ta tuba ba zata kara yin rawar badala a intanet ba, tace kuma zata baiwa duk wanda ya yadda ya aureta naira Miliyan 20

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *