Tuesday, March 31
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji ayau, Talata

Farashin Dala a kasuwar chanji ta Gwamnati a yau Talata, 31 ga watan Maris na shekarar 2026 ya farane akan Naira ₦1,385.60 kowace dala.

Saidai da gari ya kara wayewa, farashin ya sauka zuwa Naira ₦1,383.37 akan kowace dala.

A kasuwar bayan fage ta Legas da Abuja kuwa farashin dalar yana akan naira ₦1,405 zuwa Naira ₦1,420 akan kowace dala daya.

Karanta Wannan  Da Duminsa:An kama wani dan Fim cikin wadanda akw zargi da yunkurin yiwa shugaba Tinubu Jhuyin mulki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *