Saturday, October 3
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji ayau, Talata

Farashin Dala a kasuwar chanji ta Gwamnati a yau Talata, 31 ga watan Maris na shekarar 2026 ya farane akan Naira ₦1,385.60 kowace dala.

Saidai da gari ya kara wayewa, farashin ya sauka zuwa Naira ₦1,383.37 akan kowace dala.

A kasuwar bayan fage ta Legas da Abuja kuwa farashin dalar yana akan naira ₦1,405 zuwa Naira ₦1,420 akan kowace dala daya.

Karanta Wannan  Bidiyo: Ji Tonon Silili yanda shugabar Bankin Fidelity Bank tace ta biya Naira Biliyan 5 dan kada 'yan sanda su kamata bayan zarginta da cinye makudan kudade

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *