Monday, August 24
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji ta yau, Juma’a

Farashin dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau, Juma’a, 31 ga watan Yuli ta kamane akan Naira ₦1,379 akan kowace dala.

Masana kasuwar sun ce a yau Farashin zai kamane akan tsakanin Naira ₦1,379–₦1,384

A kasuwar bayan fage ta garuruwan Kano, Abuja, Lagos da Fatakwal kuwa, Farashin dalar ya kamane akan Naira ₦1,409 zuwa Naira 1,420 Ya danganta Mutum saye ko sayarwa zai yi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon inda wasu ke cewa ashe Raba Gardama Dan Iyskane? Bayan da aka ga ya mikawa Abokiyar aikinsa, Maryam Shu'aib hannu su gaisa amma taki yadda

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *