Saturday, September 19
Shadow

Bayan da ya fito ya soki Adam A. Zango, Tsohon Bidiyo ya bayyana inda aka ga Soja Boy nawa Adam A. Zango fadanci

An ga wani Bidiyon Soja Boy nawa Adam A. Zango Fadanci.

Bidiyon ya dauki hankula a kafafen sada zumunta musamman ganin cewa ya fito ne kwana daya bayan da Soja Boy ya soki Adamun.

Karanta Wannan  Saboda na ki komawa jam'iyyar APC sai kala min shari kala-kala ake>>Inji Gwamnan Bauchi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *