Saturday, October 3
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji ta yau, Litinin

Farashin dala a kasuwar Chanji ta gwamnati a yau, Litinin, 29 ga watan Mayu na shekarar 2026 ya kamane akan Naira ₦1,379.22 akan kowace dala.

A kasuwar bayan fage kuwa ta garuruwan Kano, Abuja, da Fatakwal, farashin ya kamane akan Naira ₦1,390 zuwa Naira 1,405, ya danganta mutum idan saye zai yi ko sayarwa zai yi.

Karanta Wannan  Allah kasa kada in kai matsayin da sai Annabi(Sallallahi Alaihi Wasallam) ya cece ni Ranar tashin Qiyama>>Inji Dr. Hussain Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *