Wednesday, October 28
Shadow

Kalli Bidiyon: Bayan Na farko, Sabon Bidiyon Amal Umar Yafito inda aka ga Abokin yin fim dinta ya rungumeta

A yayin kwanaki kadan da suka gabata, aka ga Tauraruwar fina-finan Hausa, Amal Umar a wani fim din kudancin Najeriya suka wasanni irin na ma’auarata suna kama hannu ita da Usman Uzee.

A karo na biyu, Amal Umar ta sake yin wani abu da ya dauki hankula.

An kuma sake ganinta inda Usman Uzee ya rungumeta.

Lamarin ya jawo cece-kuce inda wasu ke cewa da suna mata kallon me hankali a cikin sabbin jaruman fina-finan Hausa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Shugaban Daliban Najeriya ya jinjinawa shugaba Tinubu saboda a cewarsa dalibai basu taba samun Gwamnatin data kula dasu irin ta Tinubu ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *