Farashin kayan abinci sun yi tashin gwauron zabi a kasuwannin Duniya inda suka yi tsadar da ba’a taba ganin irin ta ba a cikin watanni 18.
Abinda yafi daukar hankali shine farashin man girki.
Farashin man girkin ya karu da kaso 7.3 wanda ba’a taba ganin irin wannan tsada ba a cikin shekaru 2 da suka gabata.
shi kuma Sukari ya tashi da kaso 2.6
Sai madara ta tashi da kaso 2.5
Farashin Namane kawai ya bai sauka ba.