Tuesday, May 5
Shadow

Fati Washa ta haskaka a wadannan hotunan

Tauraruwar Fina-Finan Hausa, Fati Washa kenan a wadannan hotunan inda ta haskaka sosai.

Fati ta saka hotunan a shafinta na sada zumuna wanda suka kayatar da masoyanta.

Karanta Wannan  Ba Zan Iya Auren Dan Fim Ba, Saboda Dan Fim Yana Da Farin Jini A Wajen Mata, Ni Kuma Ina Da Kishi, Cewar Rayya Ta Shirin Kwana Casa'in

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *