Friday, November 14
Shadow

Tsohon shugaban kasar Iran, Ahmadinajad ya shiga neman takarar shugabancin kasar

Tsohon shugaban kasar Iran, Ahmadinajad ya shiga cikin masu neman takarar shugabancin kasar.

Hakan ya bayyana ne bayan da tsohon shugaban kasar, Ebrahim Raisi ya rasu a hadarin jirgin sama.

Ana sa ran cikin kwanaki 50 bayan rasuwar Raisi ne Iran zata samu sabon shugaban kasa me cikakken iko.

Karanta Wannan  Sanata Lado ya miƙa kyaututtukan gidaje ga waɗanda su ka yi na ɗaya da na biyu a musabaƙar Kur'ani a Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *