Wednesday, January 15
Shadow

Ga Babbar dama ta samun Kudi da Cryptocurrency

Da Duminsa: $Dogs sun saki Sabon Update:

Sun bayyana cewa daga ranar 14 ga watan Augusta ba za’a kara samun damar tara $dogs din ba.

Sannan sunce a wannan ranane zasu bayyana ranar da $dogs zai shiga kasuwa da kuma dukkan sauran bayanan da akw bukata.

Sannan sunce ba’a fara sayar da Dogs ba sai bayan TGE.

Wanda suka fara a dage cikin kwanaki 3 dinnan da suka rage a kara tara dogs, wanda kuma basu fara ba. Ga link: https://t.me/dogshouse_bot/join?startapp=KcTG8pUqR7StN2se8IJyMg

Bayaninmu na farko akan Dogs:

Dukkan Alamu sun nuna cewa za’a samu Alheri sosai da $dogs.

Nan da kwana 4 zasu bayar da abin mamaki, ko da baka fara Dogs ba idan ka bayar da himma zaka iya tara dogs guda dubu 20 zuwa dubu 30 wanda idan ya shiga kasuwa a farashin da ake tsammani zaka iya samun dala 100 zuwa 150 wanda Naira dubu 150 ne zuwa sama da Naira dubu 200.

Karanta Wannan  Ƴan Najeriya sama da miliyan 28 ba sa mu'amulla da bankuna - CBN

Kada ka yi cizon yatsa, ka fara dogs ka yi ko da na kwanaki 4 dinnan da ya ragene a samu Alheri tare da kai.

Ga link nan a danna ga wanda basu fara ba kada a barku da cizon yatsa: https://t.me/dogshouse_bot/join?startapp=KcTG8pUqR7StN2se8IJyMg

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *